Esther Siamfuko (an haife ta a ranar 8 ga watan Agusta shekara ta 2004) ' yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Zambiya wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a Kwalejin Queens, a kan aro daga Choma Warriors, da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Zambia .

Esther Siamfuko
Rayuwa
Haihuwa Choma (en) Fassara, 8 ga Augusta, 2004 (20 shekaru)
ƙasa Zambiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Zambia women's national association football team (en) Fassara2020-130
  Zambia women's national under-17 football team (en) Fassara2020-2020
Green Buffaloes Ladies FC (en) Fassara2022-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 150 cm

Aikin kulob

gyara sashe

Esther Siamfuko ya bugawa Choma Warriors da Queens Academy da ke Zambia.

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Siamfuko ta wakilci Zambia a gasar COSAFA ta Mata U17 na shekarar 2020 . Ta yi wasa a babban matakin ranar 28 ga watan Nuwamba shekarar 2020 a wasan sada zumunci da suka doke Chile da ci 1-0.

Manazarta

gyara sashe

Samfuri:Navboxes