Esther Banda (mai wasan ƙwallon ƙafa)

Esther Banda (an Haife ta a ranar 21 ga watan Nuwamba shekarar 2004) ' yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Zambiya wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Bauleni United da ƙungiyar mata ta Zambia .

Esther Banda (mai wasan ƙwallon ƙafa)
Rayuwa
Haihuwa Zambiya, 21 Nuwamba, 2004 (19 shekaru)
ƙasa Zambiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bauleni United SA (en) Fassara-
  Zambia women's national association football team (en) Fassara2022-20
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Banda ta fara buga babbar gasar Zambia a ranar 18 ga watan Yuni shekarar 2022 a wasan sada zumunci da suka tashi 1-1 da Morocco . Bayan haka, ita ma ta kasance a Gasar Cin Kofin Afirka ta Mata na shekarar 2022, duk da cewa a matsayin wadda za ta maye gurbin da ba a yi amfani da ita ba.

A ranar 3 ga watan Yuli shekarar 2023, an nada Banda a cikin tawagar don gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta Shekarar 2023 .

Manazarta gyara sashe

Template:Navboxes