Makarantar Essence International ( EIS ) Makaranta ce ta kasa da kasa wace take a cikin Jihar Kaduna, Najeriya. tana cikin layin Kashim Ibrahim kusa da kan hanyar Sultan, Ungwan Rimi Kaduna. An kafa ta ne a shekarar 1982. Tana amfani da makarantar gaba da gaba, makarantar reno, ta farko, da sakandare ta ilimi. [1]

Essence International School
Merit, Service and Achievement
Bayanai
Iri makaranta
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 1982

essenceschool.com


Sanannun tsofaffin dalibai

gyara sashe
  • Umar Farouq Abdulmutallab
  • Nafisa Badmus

Manazarata

gyara sashe
  1. "Welcome" (Archive) Essence International School. Retrieved on 30 January 2013.

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe