Esiẹ Museum
Gidan kayan tarihi a Najeriya
Esie Museum Gidan kayan tarihi ne na farko da aka kafa a Najeriya lokacin da aka bude shi a shekarar 1945. [1].[2] Gidan kayan tarihin ya taɓa ɗaukar hotuna sama da dubu ɗaya da ke wakiltar 'yan adam.
Esiẹ Museum | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Kwara |
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Irepodun |
Mazaunin mutane | Esiẹ |
Coordinates | 8°11′47″N 4°53′18″E / 8.1963283°N 4.8882082°E |
History and use | |
Opening | 1945 |
Ƙaddamarwa | 1945 |
Manager (en) | Hukumar Kula da Gidajen Tarihi ta Kasa |
Contact | |
Address | P.M.B. 301, Esie, Kwara State |
|
Ana kyautata zaton yana da mafi girma tarin hotuna na dutsen sabulu a duniya. A zamanin yau gidan kayan gargajiya na Esie ya kasance cibiyar ayyukan addini kuma yana gudanar da biki a cikin watan Afrilu na kowace shekara.
Hotuna
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "(PDF) NIGERIA SCULPTURAL TRADITION AS VIABLE OPTION FOR TOURISM PROMOTION: AN ASSESSMENT OF ESIE MYSTERIOUS STONE SCULPTURES". ResearchGate (in Turanci). Retrieved 2021-01-21.
- ↑ "Esie: Nigeria's first museum, generates N10,000 monthly". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2021-01-21.