Esiẹ
Yanki ne a Kwara a karamar hukumar Irepodun
Esiè gari ne,
a jihar Kwara a ƙasar Najeriya.
Yarima Baragbon c ne ya kafa garin. 1770[permanent dead link] . Yaren Yarbanci da ake magana da shi a Esie yawanci Igbonna ne. Garin yana da sarki wanda shine Oba Yakubu Babalola Egunjobi II.