Eric Bahloo
Eric Bahloo (an haifeshi a shekara ta alif1964) marubuci ne na ƙasar Mauritian.
Eric Bahloo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1964 (59/60 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | Marubuci da marubuci |
Rayuwa ta farko
gyara sasheAn haifi Eric Bahloo a tsibirin Mauritius, ɗan Ignace Bahloo da Ivy Saminadas . Ya yi karatu na tsawon shekaru biyu a kwalejin Eden a Mauritius . A shekara ta alif 1979 lokacin da yake dan shekara 15 ya bar tsibirin ya koma kasar Faransa inda ya yi karatun lissafi da doka.[1][2]
Ayyuka
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Eric Bahloo : Quand les souffrances d'un passé tumultueux donnent vie à un brillant parcours". L'Express. Retrieved 2011-04-24.
- ↑ Gopee, Kheseeka; Gobine, Subash. "Eric Bahloo: "Le PMSD n'a pas de dignité"". L'Express. Retrieved 2019-01-28.
- ↑ "Publication:Eric Bahloo, l'affaire Azor Adelaïde". Le Mauricien. Retrieved 2011-11-20.
- ↑ "José Moirt : "Gagner ne suffit pas", l'ouvrage sera publié et présenté à la presse ce lundi". Radio One. Archived from the original on 2019-11-04. Retrieved 2019-11-03.