Enugu-Ezike
Gari a Jihar Enugu
Enugu-Ezike babban gari ne wanda ya mamaye dukkan fadin ƙaramar hukumar Igbo Eze North a jihar Enugu ta Najeriya. Garin ya yi iyaka a arewa da jihar Benue, a kudu da Ovoko (Igbo Eze South), Amala da Obollo (Udenu) da kuma jihar Kogi a yamma.[1] Mutanen Enugu Ezike ƴan ƙabilar Igbo ne.[2]
Enugu-Ezike | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Enugu |
Tsarin jagoranci na gargajiya
gyara sasheTsarin shugabanci na gargajiya kamar yadda aka samu a garin Enugu-Ezike shi ne na farko gerontocracy. Har ila yau Enugu Ezike yana da kakkarfar gwamnatin gerontocratic wacce wani Onyishi ke jagoranta, wanda shine babba a garin.[3][1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 http://uchendutryout…, chukwuemeke Website (2015-03-08). "History of Enugu-Ezike". Journal of History (in Turanci). Retrieved 2021-09-02.
- ↑ Culture, precepts, and social change in southeastern Nigeria : understanding the Igbo. Ogechi Emmanuel Anyanwu, Apollos O. Nwauwa. Lanham. 2020. ISBN 978-1-4985-8969-7. OCLC 1119127526.CS1 maint: others (link)
- ↑ "Enugu Ezike: Home of hospitality, tradition". independent.ng. Retrieved 2018-04-20.