Enrico Adolph (an haife shi a ranar 17 ga watan Janairu shekara ta 1992 a Johannesburg ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron baya.[1] [2]

Enrico Adolph
Rayuwa
Haihuwa Johannesburg, 17 ga Janairu, 1992 (32 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bidvest Wits FC2010-2012120
Mpumalanga Black Aces F.C. (en) Fassara2012-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Manazarta gyara sashe

  1. "MTN8 2011 – Enrico Adolph Player Profile – MTNFootball". Archived from the original on 11 December 2013. Retrieved 15 January 2013.
  2. Enrico Adolph at Soccerway