Enjoli Izidor
Yar'wasan kwandon Najeriya
Enjoli Marie Chidebe Izidor' (an haife ta 16 ga watan Junairun 1980) yar' Najeriya ce wacce aka sani da suna Enjoli Izidor; ta kasance shahararriyar kwararriyar yar'wasan Kwando ce ta Nijeriya kuma ta fafata a gasussuka da dama aciki da wajen Najeriya.
Enjoli Izidor | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 16 ga Janairu, 1980 (44 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | shooting guard (en) |
Aiki
gyara sasheEnjoli Marie Chidebe Izidor ta fara wasan kwallon kwando ne tun tana yarinya karama, sanadiyar kokarin ta yasa aka zabe ta a buga gasar cin kofin duniya a 2006 tare da Nigeria.