Enisa Nikaj, wadda akafi sani da Enisa yar kasar Amurka ce, sananniyar mawaƙiya ce kuma marubuciyar waka ce, wadda tafara sana'ar ne a shekara ta 2015 ta hanyar kwaikwayon shahararrun wakoki na sanannun mawaƙa, ta mayar dasu da muryarta. Ta fara yin wakokin ta a shekarar 2016.

Enisa Nikaj
Rayuwa
Haihuwa 5 ga Maris, 1996 (28 shekaru)
Karatu
Makaranta Brooklyn College (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mawaƙi
Nauyi 55 kg
Tsayi 168 cm
enisamusic.com
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe