Emokweme

Gari ne a masarautar Weppa Wanno jihar Edo Najeriya

Emokweme gari ne, dake masarautar Weppa Wanno ta jihar Edo, a Najeriya mai yawan jama'a kusan 20,000.