Emmanuel Ogoli
Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya
Emmanuel Ogoli | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Najeriya, 1989 | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||
Mutuwa | Yenagoa, 12 Disamba 2010 | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | fullback (en) |
Emmanuel Ogoli (1989 - 12 Disamba 2010) ya kasance ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ya taka leda a matsayin dan wasan baya na hagu.[1]
Sana'a
gyara sasheOgoli ya buga kwallonsa ne a kulob ɗin Bayelsa United da Ocean Boys . A ranar 12 ga Disamba 2010, Ogoli ya faɗi a filin wasa yayin da suke wasa da kungiyar Ocean Boys, kuma ya mutu daga baya a asibiti. A baya Ogoli ya sami "mummunan rauni" a wani wasa a ranar 14 ga Nuwamba 2010. Hukumomin gasar Firimiya ta Najeriya da hukumar kwallon kafa ta Najeriya sun sanar da yin bincike daban-daban game da mutuwarsa.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ George Akpayen (12 December 2010). "Ocean Boys' defender, Ogoli, is dead". Supersport.com. Archived from the original on 18 March 2012. Retrieved 12 December 2010.
- ↑ "Ogoli returns to training after injury". The Nation. 24 November 2010. Archived from the original on 18 December 2010. Retrieved 12 December 2010.