Rear Admiral Emmanuel Ikechukwu Ogalla (an haife shi a ranar 20 ga watan Disamba shekarar ta alif dari da sittin da takwas (1968) babban hafsan sojojin ruwa ne a Najeriya wanda shine babban hafsan sojojin ruwa na Najeriya. Shugaba Bola Tinubu ne ya nada shi ranar 19 ga watan Yuni shekarar 2023.

Emmanuel Ogalla
Rayuwa
Sana'a

Rayuwar farko da ilimi gyara sashe

An haifi Emmanuel Ikechukwu Ogalla a ranar 20 ga watan Disamba shekarar 1968 daga jihar Enugu, kudu maso gabashin Najeriya. Ya samu takardar shedar Makaranta ta Yammacin Afirka a Makarantar Soja ta Najeriya, Zariya a shekarar 1987. Ya samu digiri na biyu (BSc) a fannin lissafi da kuma MSc a fannin dabarun nazari a jami'ar Ibadan .

Sana'a gyara sashe

Manazarta gyara sashe

Template:Chiefs of Naval Staff (CNS) Nigeria