Emmanuel Avornyo
Emmanuel Avornyo (an haife shi a shekara ta 2001A.c), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ghana wanda a halin yanzu yake buga gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ghana ta Bechem United .[1]
Emmanuel Avornyo | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Ghana, 3 Mayu 2001 (23 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Sana'a
gyara sasheAvornyo ya koma Bechem United a ranar 7 ga watan Agustan 2021 gabanin kakar 2021-2022 . Ya zira ƙwallaye biyu a raga a wasan farko na kakar wasa da Medeama . Haka kuma shi ne ya zura ƙwallaye 2 na farko a gasar Premier ta Ghana
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Emmanuel Avornyo - Soccer player profile & career statistics - Global Sports Archive". globalsportsarchive.com. Retrieved 2021-11-05.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Emmanuel Avornyo at Global Sports Archive