Emily Florence Cazneau
Emily Florence Cazneau (née Bentley, 14 ga Mayu 1855 - 24 Maris 1892) 'yar Australiya ce haifaffi yar New Zealand mai fasaha kuma ƙwarar riyar mai daukar hoto. Cazneau ta fara aiki a Sydney a gidan wasan kwai kwayo na Freeman Brothers a matsa yin mai zane mai launi da ƙaramin zane. Ta ƙaura zuwa Wellington a farkon 1870s, ta kafa ƙwararrun ɗakin daukar hoto tare da mijin ta. [1]
Emily Florence Cazneau | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Emily Florence Bentley |
Haihuwa | Sydney, 14 Mayu 1855 |
ƙasa | Sabuwar Zelandiya |
Mutuwa | Adelaide, 24 ga Maris, 1892 |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Pierce Mott Cazneau (en) |
Yara |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | mai daukar hoto |
Cazneau ta dauki hotu nan fashe war Dutsen Tarawera . Ta kuma yi lacca a Ginin Baje kolin da ke Wellington ta yin amfani da nunin faifan fitila da aka yi daga abubuwan da ba su dace ba. [2]
Ta ci gaba da sarra fa ɗakin studio har zuwa 1890 lokacin da ta ƙaura zuwa Adelaide . Ta mutu a ranar 24 ga Maris 1892. Misalin aikin ta shine a cikin tarin kayan tarihi na New Zealand Te Papa Tongarewa . Har ila yau , ɗakin karatu na ƙasa na New Zealand yana ɗauke da misalan aikin ta.
Iyali
gyara sasheCazneau ta sadu da mijinta Pierce Mott Cazneau yayin da yake aiki a Freemans Brother. Ta aure shi a ranar 23 ga Disamba 1876. Ta ci gaba da haifi danta Harold a ranar 30 ga Maris 1878 a Wellington. [3]