Wellington ko Walintan[1] birni ne, da ke a ƙasar Sabuwar Zelandiya. Shi ne babban birnin ƙasar Sabuwar Zelandiya.Wellington yana da yawan jama'a 412,000 bisa ga jimillar 2017.An gina birnin Wellington a shekara ta 1840 bayan haihuwar Annabi Issa.Shugaban birnin Wellington Andy Foster ne.

Wellington
Te Whanga-nui-a-Tara (mi)
Wellington (en)


Suna saboda Arthur Wellesley, 1st Duke of Wellington (en) Fassara
Wuri
Map
 41°17′20″S 174°46′38″E / 41.2889°S 174.7772°E / -41.2889; 174.7772
Commonwealth realm (en) FassaraSabuwar Zelandiya
Region of New Zealand (en) FassaraWellington Region (en) Fassara
Administrative territorial entity of New Zealand (en) FassaraWellington City (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 216,200 (2023)
• Yawan mutane 486.94 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 444 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Cook Strait (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 0 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1839
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 5010, 5011, 5012, 5013, 5014, 5016, 5018, 5019, 5022, 5024, 5026, 5028, 6011, 6012, 6021, 6022, 6023, 6035 da 6037
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+12:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 04

Manazarta

gyara sashe
  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.