Emelda Piata Zessi (an haife ta a ranar 8 ga watan Afrilu, 1997) 'yar wasan ƙwallon raga ce ta Kamaru. Ta kasance memba a kungiyar kwallon raga ta mata ta Kamaru a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016. [1]

Emelda Piata Zessi
Rayuwa
Haihuwa Yaounde, 8 ga Afirilu, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Kameru
Sana'a
Sana'a volleyball player (en) Fassara
Muƙami ko ƙwarewa middle blocker (en) Fassara
Nauyi 65 kg
Tsayi 190 cm

Manazarta

gyara sashe
  1. "Emelda Piata Zessi". Rio 2016. Archived from the original on September 10, 2016. Retrieved September 10, 2016.