Ely Ernesto Lopes Fernandes (an haife shi a ranar 4 ga watan Nuwamban shekarar 1990), wanda aka fi sani da Ely, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Cape Verde wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba a ƙungiyar Liga I Universitatea Cluj.[1] [2]

Ely Fernandes
Rayuwa
Cikakken suna Ely Ernesto Lopes Fernandes
Haihuwa Cabo Verde, 4 Nuwamba, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Cabo Verde
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Infesta (en) Fassaraga Yuli, 2012-Nuwamba, 201282
C.D. Fátima (en) FassaraNuwamba, 2012-ga Yuli, 2013195
Gil Vicente F.C. (en) Fassaraga Yuli, 2013-ga Yuli, 201630
U.D. Oliveirense (en) FassaraSatumba 2013-ga Yuli, 2014324
C.D. Santa Clara (en) Fassaraga Yuli, 2014-ga Yuni, 2015272
UD Vilafranquense (en) Fassaraga Yuli, 2016-ga Yuli, 2017212
C.D. Pinhalnovense (en) Fassaraga Yuli, 2017-Disamba 2017126
CS Gaz Metan Mediaș (en) Fassaraga Janairu, 2018-ga Augusta, 2020718
  FCV Farul Constanța (en) FassaraOktoba 2020-ga Janairu, 2022292
  FC Universitatea Cluj (en) Fassaraga Janairu, 2022-ga Augusta, 2023285
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Ely Fernandes
Hutun Ely Fernandes acikin filin wasa

Ely ya fara buga wasansa na farko a gasar Segunda Liga a kulob ɗin UD Oliveirense a ranar 14 ga watan Satumba 2013, a cikin nasara da ci 3–2 da Tondela.[3]

Girmamawa

gyara sashe

UD Vilafranquense

  • Gasar Cin Kofin Lardi na Portuguese – Lisbon FA Pró-National Division: 2015–16

Manazarta

gyara sashe
  1. Ely Fernandes at ForaDeJogo (archived)
  2. "Viitorul și Farul Constanța au fuzionat. În Liga 1 va juca Farul, antrenor va fi Gheorghe Hagi, iar acționarii echipei sunt Hagi, Ciprian Marica și Zoltan Iasko" [Viitorul and Farul Constanța merged. Farul will play in the Liga I, Gheorghe Hagi will be the coach, and the team's shareholders are Hagi, Ciprian Marica and Zoltan Iasko] (in Romanian). liga2.prosport.ro. 21 June 2021. Retrieved 21 June 2021.
  3. "Game Report by Soccerway" . Soccerway. 14 September 2013.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Ely Fernandes at RomanianSoccer.ro (in Romanian)
  • Ely Fernandes at Soccerway
  • Ely Fernandes at WorldFootball.net