Elseid Hysaj Elseid Gëzim Hysaj (lafazin Albaniya: [ɛlsɛˈid ˈhysaj]; haifaffen 2 ga Fabrairu 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Albaniya wanda ke taka leda a matsayin cikakken 'dan wasan ƙwallon ƙafa na Serie A club Lazio kuma kyaftin din tawagar ƙasar Albania.

Elseid Hysaj
Rayuwa
Cikakken suna Elseid Gëzim Hysaj
Haihuwa Shkodër (en) Fassara, 2 ga Faburairu, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Albaniya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Albania national under-17 football team (en) Fassara2010-201130
  Empoli F.C. (en) Fassara2011-20151021
  Albania national under-21 football team (en) Fassara2013-201440
  Albania national football team (en) Fassara2013-812
  S.S.C. Napoli (en) Fassara2015-ga Yuni, 20211781
  S.S. Lazio (en) Fassaraga Yuli, 2021-unknown value732
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Lamban wasa 23
Nauyi 75 kg
Tsayi 182 cm
Imani
Addini Musulunci

Manazarta gyara sashe