Elizabeth Isichei an haife ta shekara ta 1939 a garin Tauranga a kasar New Zealand ta kasance Mawallafiyace, masanar tarihi kuma malama ce [1] iyayenta sune Albert (Malamin gona ne) da Lanna Allo.[2] A ranar 23 ga watan yuli 1964 ta auri Uche Isicei (Masanin kwayoyin halitta) kuma sun haifi 'ya'ya biyar[3] a shekara ta 1959 ta samu digiri ta BA daga Jami'ar Canterbury a New Zealand,[4] A shekara ta 1961 ta kammala digirin ta taa biyu M.A a Jami'ar Victoria ta Wellington, a New Zealand, kuma a shekarar 1967 ta kammala digirin digir-gir Phd a Jami'ar Oxford[5] ta zama

Elizabeth Isichei
professor emeritus (en) Fassara

2006 -
full professor (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa 22 ga Maris, 1939 (85 shekaru)
ƙasa Sabuwar Zelandiya
Mazauni Najeriya
Karatu
Makaranta Victoria University of Wellington (en) Fassara
Nuffield College (en) Fassara
Tauranga Girls' College (en) Fassara
University of Canterbury (en) Fassara
Jami'ar Oxford Doctor of Philosophy (en) Fassara
Thesis Quakers and society in Victorian England
Sana'a
Sana'a Masanin tarihi, university teacher (en) Fassara da maiwaƙe
Employers Jami'ar, Jos
University of Otago (en) Fassara  (1992 -
Kyaututtuka

Manazarta

gyara sashe
  1. Erik Lönnroth; Karl Molin; Ragnar Björk (1994). Conceptions of National History: Proceedings of Nobel Symposium 78. Walter de Gruyter. pp. 116–. ISBN 978-3-11-013504-6.
  2. "Contemporary Authors Online". Biography in Context. Gale. 2014. Retrieved 9 March 2016
  3. "Contemporary Authors Online". Biography in Context. Gale. 2014. Retrieved 9 March 2016
  4. "Contemporary Authors Online". Biography in Context. Gale. 2014. Retrieved 9 March 2016
  5. "Contemporary Authors Online". Biography in Context. Gale. 2014. Retrieved 9 March 2016