Elizabeth Jurema Faro Cailo (an haife ta 2 ga watan Yulin 1987) ƙwararriyar ƴar wasan ƙwallon hannu ce ƴan ƙasar Angola wanda ke taka leda a kulob ɗin Primeiro de Agosto. Ta kasance memba a tawagar ƙasar Angola. Ta fafata a gasar ƙwallon hannu ta mata ta duniya a cikin shekarar 2015 a Denmark.[1]

Elizabeth Cailo
Rayuwa
Haihuwa 2 ga Yuli, 1987 (36 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
C.D. Primeiro de Agosto (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa winger (en) Fassara
Nauyi 66 kg
Tsayi 175 cm

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe