Elisa Manuela Brito Webba Torres, wanda ake yi wa lakabi da Lilí (an haife ta a ranar 25 ga watan Mayun, 1965 a Luanda) 'yar wasan ƙwallon hannu ce 'yar Angola mai ritaya. Ta fara aikinta a Instituto Nacional de Educação Física (INEF) a cikin shekarar 1982. A cikin shekarar 1990 ta koma Petro Atlético inda ta sami titles da yawa.[1] Ta kuma kasance fitacciyar memba kuma kyaftin din tawagar kwallon hannu ta mata ta kasar Angola. [2]

Elisa Webba
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 25 Mayu 1969 (54 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Clube Ferroviário de Luanda (en) Fassara1987-
Atlético Petróleos de Luanda (en) Fassara1990-2004
 
Muƙami ko ƙwarewa line player (en) Fassara
Tsayi 1.81 m

Wasannin Olympics na bazara gyara sashe

Lilí ta yi takara a Angola a wasannin Olympics na bazara a 1996, 2000 da 2004.[3]

Manazarta gyara sashe

  1. "XXI Women's World Championship 2013. Team Roster, Angola" (PDF). IHF . Archived from the original (PDF) on 7 December 2013. Retrieved 7 December 2013.
  2. "A grande capitã do andebol angolano" (in Portuguese). jornaldosdesportos. Retrieved 2013-05-10.
  3. "XX Women's World Handball Championship 2011; Brasil – Team Roaster Angola" (PDF). International Handball Federation . Retrieved 5 December 2011.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Elisa Webba at Olympics.com

Elisa Webba at Olympedia