Éléonore Yayi Ladekan 'yar siyasar Benin ce kuma malama. Ita ce ministar ilimi mai zurfi da bincike na kimiyya a yanzu a Benin,[1] bayan da shugaban Benin na yanzu, Patrice Talon ya naɗa ta a farkon shekara ta 2021. Wa'adin ta ya fara ne a ranar 25 ga watan Mayu 2021.[2]

Eleonore Yayi Ladekan
Minister of Higher Education and Scientific Research of Benin (en) Fassara

2019 -
Marie-Odile Attanasso (en) Fassara
Rayuwa
ƙasa Benin
Karatu
Makaranta Blaise Pascal University (Clermont II) (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Malami, chemist (en) Fassara da minista
Employers Jami'ar Abomey-Calavi

Manazarta

gyara sashe
  1. "L'événement Précis - Enseignement Supérieur: Eléonore Yayi Ladékan dévoile les grands programmes du secteur". Archived from the original on 18 December 2023. Retrieved 18 December 2023.
  2. "Gouvernement de la République du Bénin". Gouvernement de la République du Bénin (in Faransanci). Retrieved 2023-12-13.