El Ard el Tayeba
El Ard el Tayeba (laƙabi: The Kyakyawar Ƙasa ko Duniya mai Kyau, Larabci: الأرض الطيبة, fassara. Al-Ard Al-Tayyiba)[1][2][3] fim ne na Masar da aka shirya shi a shekara ta 1954, wanda Mahmoud Zulfikar ya rubuta kuma ya shirya shi.[4][5][6][7]
El Ard el Tayeba | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1954 |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Mahmoud Zulfikar |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa | Mahmoud Zulfikar |
External links | |
Specialized websites
|
Takaitaccen bayani
gyara sasheSa’adiya ta gano cewa ‘yar wani attajiri ce kuma tana da gado mai tarin yawa bayan rasuwarsa. Mahaifiyarta Baheega ta tsaneta, musamman bayan Sa'adiya ta zama mai arziki. Baheega ta kulla makarkashiyar kashe Sa'adiya don cin gadonta tare da taimakon masoyinta da ɗan uwanta. Anan wani mutumin kirki ya zo ya kubutar da ita.
Ma'aikata
gyara sashe- Darakta: Mahmoud Zulfikar
- Labari: Mahmoud Zulfikar
- Screenplay: Mahmoud Zulfikar, Youssef Gohar
- Production: Mahmoud Zulfikar
- Edita: Albert Naguib
- Kamfanin shiryawa: Amir Film (Mahmoud Zulfikar)
- Rarraba: Kamfanin Kasa don Rarrabawa da Ciniki
'Yan wasa
gyara sashe- Mariam Fakhr Eddine a matsayin Sadiya
- Kamal El-Shennawi a matsayin Hussein Heshmat
- Hussein Riad a matsayin El Pasha
- Zuzu Madi a matsayin Baheega
- Abdel Salam Al Nabulsy a matsayin Zaki
- Soraya Fakhri a matsayin matar Hassanein
- Fouad El-Mohandes a matsayin Bassiouni
- Abdulaziz Ahmed a matsayin Hassanein
Manazarta
gyara sashe- ↑ Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.
- ↑ arabe (France), Institut du monde (1995). Egypte, 100 ans de cinéma (in Faransanci). IMA. ISBN 978-2-906062-81-8.
- ↑ Brière, Jean-François (2008-01-01). Dictionnaire des cinéastes africains de long métrage (in Faransanci). KARTHALA Editions. ISBN 978-2-8111-4250-6.
- ↑ Gordon, Joel S. (2002). Revolutionary Melodrama: Popular Film and Civic Identity in Nasser's Egypt (in Turanci). Middle East Documentation Center. ISBN 978-0-9708199-0-1.
- ↑ "Al-Ard Al-Tayeba Film - 1954 - Dhliz - Leading Egyptian movie and artist database". dhliz.com. Retrieved 2022-09-27.
- ↑ "Good Earth, The [el-ard et-tayeba] (1954) - (Mariam Fakhr Eddine) oversize stone litho Egyptian movie poster F, EX $125 *". www.musicman.com. Archived from the original on 2022-09-27. Retrieved 2022-09-27.
- ↑ قاسم, محمود (2018-01-01). الأديان على شاشة السينما المصرية (in Larabci). وكالة الصحافة العربية.