Ekow Blankson (16 Maris 1972 - 3 Oktoba 2022[1]) ɗan wasan Ghana ne kuma Manajan Kasuwanci na GhanaWeb.[2][3][4][5] Ya kuma yi aiki a kan ayyuka na makarantu, a cikin su akwai wani shiri daga Lords Production na GH Schools, ya yi aiki tare da su a wani fim mai suna Breath Vengeance kuma an zaɓe shi Best Adult Male Role a cikin shirinsu na bayar da kyaututtuka, lambar yabo ta GH Student's Movie Awards.

Ekow Blankson
Rayuwa
Haihuwa Tema, 16 ga Maris, 1972
ƙasa Ghana
Mutuwa 3 Oktoba 2022
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Mai watsa shiri da Jarumi
IMDb nm2922293

Ya mutu a ranar 3 ga watan Oktoba 2022, yana da shekaru 50 bayan gajeriyar rashin lafiya.[6][7]

Ilimi gyara sashe

Blankson ya sami digiri na biyu a Fine Arts da Diploma a Theater Arts (Drama) daga Jami'ar Ghana, Legon. Ya kuma sami takardar shedar talla daga Jami’ar Heineken Global Commerce University, Amsterdam.[8][9]

Sana'a gyara sashe

Ekow ya yi aiki tare da kamfanonin watsa labaru da suka haɗa da TV Africa, Media General Ghana Limited da Multimedia Broadcasting Company a matsayin Manajan Darakta, Darakta na Brands da Sadarwar Kasuwanci da Babban Manajan (Luv FM da Nhyira FM) bi da bi.[10][3][11] Ya fito a cikin wasu fina-finan Ghana kuma ya ba da umarni. Ekow Blankson, har zuwa rasuwarsa, ya yi aiki a GhanaWeb a matsayin Manajan Kasuwanci.[2]

Filmography gyara sashe

  • Checkmate
  • Borga
  • In April
  • Black Earth Rising
  • Death After Birth
  • The Intruder[12]
  • Diary of the Black Hustler[12]
  • The Saga
  • Total Exchange[12]
  • A Woman's Desire
  • Frozen Emotion[12]
  • My Mother's Heart[12]
  • Check Mate[12]
  • Red Label
  • The CEO
  • Death After Birth
  • The Pool Party
  • Rhapsody of Love
  • The Secret burden
  • Dying of the Light
  • Breath Vengeance
  • Savannah
  • Famous
  • Illusions
  • A Woman Scorned
  • Accra Medic Series
  • To Have and To Hold Series

Kyautattuka gyara sashe

Kyautar farko ta Golden ta Great Excellence Film Awards.[13]

Nominations gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. Coverghana.com.gh (2022-10-03). "Ekow Blankson is dead: Cause of death, Age". Coverghana.com.gh (in Turanci). Retrieved 2022-10-03.
  2. 2.0 2.1 "Actor Ekow Blankson joins GhanaWeb as Commercial Manager". www.ghanaweb.com. 18 January 2021.
  3. 3.0 3.1 3.2 "My acting career broke my home – Ekow Blankson". www.ghanaweb.com (in Turanci). 2018-04-19. Retrieved 2020-07-31.
  4. "My acting career broke my home – Ekow Blankson". www.ghanaweb.com (in Turanci). 2018-04-19. Retrieved 2020-08-03.
  5. Adu, Dennis (2018-04-24). "New crop of actors are bunch of jokers – Ekow Blankson". Adomonline.com (in Turanci). Retrieved 2020-08-03.
  6. "Veteran actor Ekow Blankson has passed on". Joy Online. 3 October 2022. Retrieved 3 October 2022.
  7. "Announcement on the death of our Commercial Manager Ekow Blankson". GhanaWeb (in Turanci). 2022-10-03. Archived from the original on 2022-10-03. Retrieved 2022-10-03.
  8. "Veteran actor Ekow Blankson has passed on". Joy Online. 3 October 2022. Retrieved 3 October 2022.
  9. "Announcement on the death of our Commercial Manager Ekow Blankson". GhanaWeb (in Turanci). 2022-10-03. Archived from the original on 2022-10-03. Retrieved 2022-10-03.
  10. "Kumawood movies are like concert party - Ekow Blankson". www.ghanaweb.com (in Turanci). 2018-04-21. Retrieved 2020-07-31.
  11. ""I Can't Sleep With My Daughter" Ekow Blankson". 30 November 2001.
  12. 12.0 12.1 12.2 12.3 12.4 12.5 "I'm damn good actor - Ekow Blankson". Graphic Online (in Turanci). Retrieved 2020-08-03.
  13. "ADPU's Ekow Blankson wins Golden Star award at Great Excellence Movie Awards". GhanaWeb (in Turanci). 2021-10-31. Archived from the original on 2021-10-31. Retrieved 2022-09-30.
  14. "Ekow Blankson Bounces Back". DailyGuide Network (in Turanci). 2016-08-08. Retrieved 2020-08-03.
  15. "NELAS official nominations 2022". www.nelasuk.com. Archived from the original on 2022-09-09. Retrieved 2022-09-13.