Eileen Mary Florence Good (1893 – 1986) ta kasance yar australiya ce masaniyar gine-ginen kuma malama. Ita ce mace ta farko a fannin ilimin gine-gine a Ostiraliya da kuma Jami'ar Melbourne mace ta farko da ta kammala karatun gine-gine.

Eileen Good
Rayuwa
Haihuwa Asturaliya, 1893
ƙasa Asturaliya
Mutuwa Asturaliya, 1986
Karatu
Makaranta University of Melbourne (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Masanin gine-gine da zane
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe