Edwin Disang (an haife shi ranar 13 ga watan Yuli 1980) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Botswana wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasan gaba. Ya buga wa kungiyar kwallon kafa ta Botswana wasa tsakanin 1999 zuwa 2001. A halin yanzu yana horar da ƙwallon ƙafa na varsity na maza a Makarantar Sakandare ta Katolika ta Melbourne a Florida.[1] Ya lashe gasar yanki a can a shekarar 2013, inda ya je wasan karshe na jiha. Kwanan nan an ba da sanarwar cewa Disang za a nada shi a matsayin mai horar da 'yan matan varsity a Melbourne Central Catholic.

Edwin Disang
Rayuwa
Haihuwa Botswana, 13 ga Yuli, 1980 (44 shekaru)
ƙasa Botswana
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Mogoditshane Fighters (en) Fassara1996-2003
  Botswana men's national football team (en) Fassara1999-200150
Des Moines Menace (en) Fassara2003-20076127
Grand View Vikings (en) Fassara2003-2003197
Mogoditshane Fighters (en) Fassara2007-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Yayin da yake wasa a Kwalejin Grandview ikonsa na karantar/sanin wasan da pace ya kasance da wahala ga sauran ƙungiyoyi su tare shi. Daga baya ya zama abin koyi ga 'yan wasan GVC na gaba yayin da suke bin jagoracinsa lokacin da ya shiga kungiyar a matsayin mataimakin koci.[2]

"Canji yana da kyau, sai dai idan ba haka ba." - Edwin Disang

Manazarta

gyara sashe
  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Edwin Disang Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Edwin Disang at National-Football-Teams.com