Edward Pwajok ɗan siyasan Najeriya ne, ɗan majalisa, kuma Babban Lauyan Najeriya. [1] [2]

Edward Pwajok
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Lauya

Rayuwar farko da aiki

gyara sashe

Edward ya karanci shari'a a jami'ar Jos sannan ya kammala karatunsa a makarantar koyon aikin lauya ta Najeriya dake Legas. [3] Ya yi aiki a matsayin Babban Lauyan Jihar Filato kuma Kwamishinan Shari’a daga shekarun 2007 zuwa 2011. [4] [5]

A shekarar 2015, an zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Jos ta kudu/Jos ta gabas. [6]

A shekarar 2016, Kotun Koli ta naɗa shi Babban Lauyan Najeriya (SAN). [7]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Lalong has no respect for rule of Law – Pwajok – Daily Trust". dailytrust.com. Retrieved 2024-12-28.
  2. danivert (2022-09-07). "Jang appreciates Pwajok, Ozekhome, Journalists over court's victory". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-28.
  3. Panshak, Jwan. "UNVEILING EDWARD G PWAJOK,SAN, THE DEPUTY GOVERNORSHIP CANDIDATE OF THE LABOUR PARTY". View Point Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-28.
  4. "Jang's former commissioners pick Reps tickets – Daily Trust". dailytrust.com. Retrieved 2024-12-28.
  5. Gbande, Moses (2014-11-12). "Plateau attorney general joins Reps race |". The Eagle Online (in Turanci). Retrieved 2024-12-28.
  6. Pwanagba, Agabus (2017-05-14). "PDP crisis: Hon. Pwajok dumps PDP this week". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-28.
  7. Pwanagba, Agabus (2016-07-05). "DG Law School, ex-Plateau Attorney General, others appointed SAN [FULL LIST]". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-28.