Edward Ikem Okeke an haife shi data watan Agusta ta shekarar alif dari tara arba'in biyu a Yankin Najeriya dake karkashin Burtaniya wanda daga biyu ga wata Yuni ta shekarar alif dari tara da casa'in da biyar ta koma jahar Anambra dake Najeriya, yayi karatu a gamammiyar yankin Rasha, dan siyasa ne mai goyon bayan jin dadin al'umma, malami, shugaban kungiyar kasuwanci. Ya rike mukamin mataimakin shugaban Najeriya ta jam'iyar People's Redemption Party a jamhuriya ta biyu. [1]

Edward Ikem Okeke
Rayuwa
Haihuwa 1 ga Augusta, 1942
ƙasa Najeriya
Mutuwa 2 ga Yuli, 1995
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, trade unionist (en) Fassara da Malami
Littafi akan edward ekem
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe
  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Edward_Ikem_Okeke#cite_note-autogenerated1-1