Edmund Daukoru (An haifishi ranar 13 ga watan Oktoba, 1943). Ya kasance tsohon minista ne, kuma tsohon sakatare janar ne na ma'ikatar "Organization of the Petroleum Exporting Countries (OPEC) a shekarar 2006.[1]. Ya kasance Amayanabo, wato daya daga cikin sarakunan gargajiya na masarautar Nembe a shekarar 2018.

Edmund Daukoru
Minister of State for Energy (en) Fassara

ga Yuli, 2005 - Mayu 2007
Secretary General of OPEC (en) Fassara


Masarautar Nembe

Rayuwa
Haihuwa Nembe, 13 Oktoba 1943 (81 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Imperial College London (en) Fassara
Kwalejin Gwamnati Umuahia
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
ministr karfin Edmund Doukoru tare da minister Mai na dalhi indiya

An haifi Daukoru a ranar 13 ga watan Oktoban 1943, jihar Bayelsa. yayi karatunsa na Phd a Geology a makarantar Imperial College, landan. Kuma ya ksance daya daga cikin ma'aikatan kamfanin man fetur wato Shell International Petroleum Company tun shekarar 1970, ya fara aiki a matakin chief Geologist kuma yayi nasarar kasancewa Oga kwata-kwata mai kula da tuno man fetur a Najeriya.

A shekarar 2003 ya zamto mai bada shawara na koli a kan harkan man fetur da "Energy", sannan a juli 2005 an sanya shi a matsayin minista na kasa kan harkan "Energy" na kasa karkashin mulkin shugaba Obasanjo.[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. https://web.archive.org/web/20170322161635/http://nigerdeltaaffairs.org/index.php/people-and-culture/122-nembe-kingdom?showall=&start=1
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2012-02-04. Retrieved 2021-05-19.