Edmé Codjo kocin Benin ne na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Benin daga watan Agustan 2011 zuwa watan Janairun 2012.[1]

Edme Codjo
Rayuwa
Haihuwa Benin, 20 century
ƙasa Benin
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

A baya dai ya taɓa jagorantar tawagar ƙasar a lokacin yaƙin neman tikitin shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka a shekarar 2008.[2]

Manazarta

gyara sashe