Dzelukope birni ne da ke kusa da Keta a Yankin Volta na Ghana.[1]

Dzelukope

Wuri
Map
 5°53′00″N 0°59′00″E / 5.8833°N 0.9833°E / 5.8833; 0.9833
Ƴantacciyar ƙasaGhana
Yankuna na GhanaYankin Volta
Gundumomin GhanaKeta Municipal District

Victoria Agbotui, mahaifiyar Jerry John Rawlings, an haife ta a Dzelukope a 1919.

Ilimi gyara sashe

Wasu sanannun cibiyoyin ilimi da ke Dzelukope:

  • Keta Senior High Technical School
  • Dzelukope R.C. Basic Schools
  • DzeluKope( Evangelical Presbyterian Church ) E.P basic schools

Manazarta gyara sashe

  1. "Dzelukope chief and others die in accident". Ghana News Agency. Retrieved 3 March 2014.