Dutsi, Nijeriya

ƙaramar hukuma a jihar Katsina, Nigeria
(an turo daga Dutsi)

Dutsi, karamar hukuma ce a jihar Katsina a Najeriya. Hedkwatar ta tana garin Dutsi a arewacin Najeriya.

Dutsi, Nijeriya

Wuri
Map
 12°49′31″N 8°08′34″E / 12.8253°N 8.1428°E / 12.8253; 8.1428
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Katsina
Labarin ƙasa
Yawan fili 283 km²
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1996
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Garin Dutsi a karamar hukuma manu


Tana da yanki na 283 km2 da yawan jama'a 120,023 a ƙidayar 2006.

Lambar gidan waya na yankin ita ce 823.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.