Dutsen Kwatarkwashi
(an turo daga Dutsen kwatarkwashi)
Dutsen Kwatarkwashi Dutse ne Mai matukar girma Wanda yake garin kwatarkwashi a jihar Zamfara karamar hukuman Bungudu. Dutsen dai yana da dumbin tarihi Kuma yana dauke da ma'adinai masu yawa sosai.
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
rock formation (en) ![]() | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Najeriya | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Zamfara |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.