Dutsen Kwatarkwashi Dutse ne Mai matukar girma Wanda yake garin kwatarkwashi a jihar Zamfara karamar hukuman Bungudu. Dutsen dai yana da dumbin tarihi Kuma yana dauke da ma'adinai masu yawa sosai.

Dutsen Kwatarkwashi
rock formation (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Map
 12°09′57″N 6°49′07″E / 12.16578°N 6.81867°E / 12.16578; 6.81867
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Zamfara

Manazarta gyara sashe