Dutsin-Ma
Dutsin-Ma karamar, hukuma ce dake jihar Katsina, Najeriya. Hedkwatar, ta tana cikin garin Dutsin Ma. Dutsin-ma ita ce hedikwatar gudanarwa na karamar hukumar Dutsinma tun daga shekarar 1976 da aka kafa ta.[1] Dam din Zobe (Zobe Dam) yana kudu da garin Dutsin Ma.[2]
Dutsin-Ma | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Katsina | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 527 km² | |||
Altitude (en) | 605 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1976 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Karamar hukumar tana da fadin murabba'in kilomita 527 da yawan jama'a 169,671 a kidayar shekarar 2006. Lambar gidan waya na yankin ita ce 821.[3]
Tarihi
gyara sasheSunan Dutsin-ma ya samo asali ne daga sunan .mafarauci da ke rayuwa a kan babban dutsen da ke tsakiyar garin shekaru da dama da suka gabata, sunansa MA, kuma dutsen yana nufin (Dutsi) a harshen Hausa, sai mutane suka fara kira. dutsen a matsayin Dutsin-ma, sai mutane suka fara zuwa suna zama a kusa da dutsen da kewaye saboda samun ruwa. Dutsin-ma ta zama Karamar Hukuma a shekarar 1976. Shugaban karamar hukuma ne a hukumance. Mazaunan Karamar Hukumar galibi Hausawa ne da Fulani a kabila. Babban sana’arsu ita ce noma ( ban ruwa, kiwo, noman shekara da sauransu) da kuma kiwon dabbobi.[4]
Bugu da ƙari, A kan lambobin lasisin abin hawa, an taƙaita Dutsin-Ma azaman DTM.[5]
Jami'ar Tarayya ta Dutsin-Ma tana nan a cikin garin.[6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Rabe, Nura (2019). Dutsinma Garin Yandaka Sada. Umaru Musa Yar'adua Printing Press, Katsina. ISBN 978-978-962-226-9
- ↑ Isah Idris (2009-11-25). "Combating water scarcity in Katsina". Archived from the original on 2010-06-21. Retrieved 2010-05-20.
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.
- ↑ "Katsina State- with History of Dustin-ma". Dustin-Ma LGA. Archived from the original on 2010-02-03. Retrieved 2013-01-06.
- ↑ "NGR - Nigeria - Where's That Vehicle Come From?". Retrieved 2013-01-06.
- ↑ Federal University, Dutsin-ma. Department of Microbiology, issuing body. (2011). FUDMA journal of microbiology. ISBN 978-2019257255. OCLC 1109847484