Dulce Braga (an haife ta a ranar 16 ga watan Afrilu 1958) marubuciya 'yar Angola ce, marubuciyar littafin tarihin rayuwar Sabor de Maboque, wanda aka buga a shekarar 2009. A cikin littafin, Braga ta ba da labarin abubuwan da ta samu a cikin shekarar 1975, a farkon yakin basasar Angola.[1]

Dulce Braga
Rayuwa
Haihuwa 16 ga Afirilu, 1958 (66 shekaru)
ƙasa Angola
Sana'a
Sana'a marubuci

Sa’ad da take shekara 16, ta gudu zuwa Brazil tare da iyalinta saboda yaƙi.[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Dulce Braga" (in Portuguese). Minhaangola.org. Archived from the original on 11 October 2014. Retrieved 7 October 2014.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. "Nunca Esqueci: escritora Dulce Braga reencontra a amiga Paula no palco do Mais Você". Mais Voce (in portuguese). Archived from the original on 8 June 2014. Retrieved 30 August 2015.CS1 maint: unrecognized language (link)