Dry (fim, 2014)

2014 fim na Najeriya

Dry fim ne na wasan kwaikwayo na shekarar 2014 na Najeriya wanda Stephanie Linus ya ba da Umarni. Taurarin shirin sun haɗa da Stephanie Okereke, Liz Benson, William McNamara, Darwin Shaw da Paul Sambo. A ranar 20 ga watan Yuli, 2013, an fitar da tallar shirin, don mayar da martani ga takaddamar auren Yara da ke gudana a Najeriya a lokacin.

Dry (fim, 2014)
Asali
Lokacin bugawa 2014
Asalin suna Dry
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara, DVD (en) Fassara da Blu-ray Disc (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 115 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Stephanie Okereke
Marubin wasannin kwaykwayo Stephanie Okereke
'yan wasa
Other works
Mai rubuta kiɗa Lisbeth Scott (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Najeriya
External links
themoviedry.com

Yan wasan kwaikwayo gyara sashe

  • Zubaida Ibrahim Fagge a matsayin Halima
  • Stephanie Okereke a matsayin Dr Zara
  • Liz Benson a matsayin Matron
  • William McNamara a matsayin Dr Brown
  • Darwin Shaw a matsayin Dr Alex
  • Paul Sambo
  • Olu Jacobs a matsayin Kakakin Majalisa
  • Rahama Hassan a matsayin Fatima
  • Hauwa Maina a matsayin Hadiza
  • Rekiya Ibrahim Atta a matsayin Mahaifiyar Sani
  • Hakeem Hassan a matsayin Honarabul Musa
  • Tijjani Faraga as Sani
  • Klint da Drunk a matsayin Dr. Mutanga
  • Vineeta Pathak

Kyauta gyara sashe

A 2016 Africa Magic Viewers' Choice Awards (AMVCA), Dry an zaɓi fim ɗin a cikin nau'i tara, kuma ya lashe lambar yabo guda uku: Mafi kyawun Fim na Gabaɗaya, Mafi kyawun Kayan tsara Kaya (Uche Nancy), da Mafi kyawun Editan Sauti (Jose Guillermo).[1]

Duba kuma gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. Njoku, Benjamin; Ajose, Kehinde. "AMVCA 2016: Night of surprises, madness and emotions". Vanguard. p. 11 March 2016. Retrieved 10 August 2022.

Hanyoyin Hadi na waje gyara sashe