Doreen Mantle
Doreen June Mantle (An haifeta a ranar 22 ga watan Yuni, shekarar alif 1926 zuwa 9 ga watan Agusta 2023) yar wasan kwaikwayo ce haifaffiyar Afirka ta Kudu wacce ta fito a matsayin Jean Warboys a shirin One Foot in the Grave shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da casa'in zuwa shekara ta alif dubu biyu (1990 – 2000).[1][2] Ta fito a cikin jerin shirin talabijin da yawa na Biritaniya tun daga shekarun alif dubu ɗaya da ɗari tara da sittin 1960, ciki har da Duchess na Duke Street, Gidan daji, Sam Asabar, Chalk, Casualty, The Bill, Doctors, Holby City, Lovejoy, Coronation Street da Jonathan Creek. Ta fito a matsayin lollipop lady Queenie a Jam; Jerusalem shekarar alif dubu biyu da shida zuwa shekara ta alif dubu biyu da tara (2006–2009).
Doreen Mantle | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Johannesburg, 22 ga Yuni, 1926 |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Mutuwa | 9 ga Augusta, 2023 |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Witwatersrand |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin, ɗan wasan kwaikwayo da stage actor (en) |
Kyaututtuka | |
IMDb | nm0544140 |
Rayuwar farko
gyara sasheAn haifi Doreen June Mantle ranar ashirin da biyu 22 ga watan Yuni shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da ashirin da shida 1926, a Johannesburg, Afirka ta Kudu, ga iyayen Ingila Bernard da Hilda (née Greenberg), waɗanda ke gudanar da otal.[3][4][5][6] Lokacin da ta kai makonni shida, iyayenta sun koma Biritaniya, amma sun koma Afirka ta Kudu bayan shekaru huɗu da haifuwar ɗan’uwan Mantle Alan a shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da talatin 1930.[6]
Rayuwa ta sirri da mutuwa
gyara sasheMantle ta auri Graham Smith a shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da hamsin da ukku 1953; sun haifi 'ya'ya biyu maza, amma daga baya suka rabu. Daga tsakiyar shekarun alif dubu ɗaya da ɗari tara da casa'in 1990s ta kasance da zama a Highgate, London. [7]
Mantle ta mutu a gida a London, ranar tara 9 ga watan Agusta shekara ta alif dubu biyu da ashirin da ukku 2023, tana da shekaru 97 a duniya.
Fina-finai
gyara sasheYear | Title | Role | Note |
---|---|---|---|
1967 | Privilege | Miss Crawford | |
1972 | Frenzy | Woman in Crowd[3] | Uncredited |
1975 | All Creatures Great and Small | Mrs Seaton | TV movie |
1979 | Black Jack | Mrs Carter | |
1979 | Secret Orchards | Aunt Bunny | TV movie |
1981 | The French Lieutenant's Woman | Lady on Train | |
1983 | Yentl | Mrs Shaemen | |
1983 | St. Ursula's in Danger | Miss Cowley | |
1984 | Home Video | ||
1985 | Star Quality: Bon Voyage | Mrs Teitelbaum | TV movie |
1990 | Mountains of the Moon | Mrs Speke | |
1992 | The Turn of the Screw | Doreen[Ana bukatan hujja] | |
1994 | A Man You Don't Meet Every Day | Mrs Norton | |
1996 | In Love and War | Emilia | |
1997 | So This Is Romance? | Clairvoyant[Ana bukatan hujja] | |
2004 | Suzie Gold | Nana's Friend | |
2005 | Antonio's Breakfast | Lady with Rubbish | Short |
2006 | Scoop | Joe's Co-Passenger | |
2010 | Two Ladies & a Hill | Hillary[Ana bukatan hujja] | Short |
2011 | Late Bloomers | Nora | |
2012 | The Owner | Felicity | |
2012 | Over the Hill? | Mrs Parker[Ana bukatan hujja] | |
2013 | Fire Horse | Ada[Ana bukatan hujja] | Short |
2017 | 55 Steps | Eleanor's Mother | |
2018 | Knock at the Door | Mrs. Harris | Short |
2018 | Jean | Jean[Ana bukatan hujja] | Short |
2019 | Blind | Mrs Wood[Ana bukatan hujja] | Short |
Talabijin
gyara sasheYear | Title | Role | Notes |
---|---|---|---|
1964–1965 | Emergency Ward 10 | Mrs Cox[Ana bukatan hujja] | |
1965 | A Passage to India (Play of the Month) | Mrs Fletcher | |
1966–1973 | Love Story | Mrs Driver / Madge / Mrs Bryant[Ana bukatan hujja] | |
1967 | Uncle Charles | American Wife[Ana bukatan hujja] | |
1969 | Strange Report | Mrs Ogilive | |
1969 | The Letter | Madame Joyce | |
1969–1973 | Special Branch | Miss Mitchell / Mrs Harris[Ana bukatan hujja] | |
1972 | Kate | Harriet Bates[Ana bukatan hujja] | |
1972 | Six Days of Justice | Probation Officer[Ana bukatan hujja] | |
1972–1977 | Crown Court | Vera Tilley / Mrs Verity Holt-Matthews | |
1973 | Armchair 30 | Miss Fanshaw | |
1973 | Public Eye | Miss Barnwell | |
1973 | Vienna 1900 | Frau Arbesbacher | |
1973 | The Song of Songs | Frau Czepanek | |
1974 | Intimate Strangers | Dorothy | |
1974 | Marked Personal | Mrs Hastings | |
1974–1979 | Play for Today | Mary Hunter / Julia Branston / Mother | |
1976 | The Duchess of Duke Street | Mrs Catchpole | |
1976 | Billy Brand | Edna James | |
1977 | Esther Waters | Mrs Randal | |
1977 | Headmaster | Chairwoman[Ana bukatan hujja] | |
1977 | Eleanor Marx | Frau Marx[Ana bukatan hujja] | |
1978 | Secret Army | Mme. Desmarts[Ana bukatan hujja] | |
1979 | Mystery!: Malice Aforethought | Hilda[Ana bukatan hujja] | |
1979 | Thomas & Sarah | Mrs Ryder[Ana bukatan hujja] | |
1980 | The Gentle Touch | Beryl King[Ana bukatan hujja] | |
1980 | Ladykillers | Mrs Wheeler[Ana bukatan hujja] | |
1980 | Pride and Prejudice | Mrs Reynolds | |
1980–1981 | BBC2 Playhouse | Mrs Orpen / Margaret | |
1983 | The Home Front | Medora[Ana bukatan hujja] | |
1984 | Charlie | Maggie | |
1985 | Summer Season | Matron[Ana bukatan hujja] | |
1985 | Connie | Miss Greer[Ana bukatan hujja] | |
1987 | Sunday Premiere | Mrs Venables | |
1987 | Screenplay | Mother Monica[Ana bukatan hujja] | |
1990 | Screen Two | Landlady | |
1990–2000 | One Foot in the Grave | Mrs Warboys | 18 episodes |
1990–2002 | Casualty | Renee Wainwright / Mrs Duffin[Ana bukatan hujja] | |
1991 | Stanley and the Women | Lady Bailey | |
1992 | Nice Town | Jean Thompson | |
1992 | The Secret Agent | Mrs Waller | |
1992 | Sam Saturday | Rita Sterne | |
1992 | Mr Wakefield's Crusade | Chrissie | |
1992 | Lovejoy | Vera | |
1994 | Class Act | Hilda Skoric | |
1994 | Peak Practice | Mary Eastman | |
1996 | Testament: The Bible in Animation | Naomi | |
1996 | Our Friends in the North | Mrs Wilson | |
1996 | The Vet | Edie Davenport | |
1997 | Chalk | Dr. Eleanor Gillespie | |
1997–1999 | The Wild House | Granny | |
2000 | Where the Heart Is | Miriam Stone | |
2001–2019 | Doctors | Mrs Merriam / Winnie Carpenter / Doris Forsyth / Rose | Recurring roles |
2003 | The Bill | Anne Culshaw | |
2004 | Doc Martin | Marianne Walker | |
2004 | Shadow Play | Queen Victoria | |
2004–2009 | Holby City | Simone Mannstein / Sylvia Wheeler | |
2005 | Love Soup | Mavis Bledsoe | |
2005 | Twenty Thousand Streets Under the Sky | Marion Chingford | |
2005 | Hustle | Anne Foster | |
2006 | Brief Encounters | Frances | |
2006–2008 | Jam & Jerusalem | Queenie | |
2007 | The Sarah Jane Adventures | Mrs Randall | |
2007 | Holby Blue | Maureen Jessie | |
2008 | Bonekickers | Mary Cunley | |
2009 | The Queen | The Queen Mother | |
2010 | Dirk Gently | Ruth Jordan | |
2010 | Jonathan Creek | Mrs Gantry[Ana bukatan hujja] | |
2010–2011 | Coronation Street | Joy Fishwick[Ana bukatan hujja] | 10 episodes |
2011 | My Family | Lillian[Ana bukatan hujja] | |
2013–2014 | The Mimic | Martin's Grandma / Martin's Nan | |
2015 | Lewis | Joan | |
2018 | Father Brown | Miss Tibby[Ana bukatan hujja] | |
2023 | One Foot in the Grave - 30 Years Of Laughs | Herself/Mrs Warboys |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Webber, Richard (2006). The Complete One Foot in the Grave. London: Orion. p. 48; 08033994793.ABA.
- ↑ Dickson, Andrew (25 August 2015). "How we made One Foot in the Grave". The Guardian. Retrieved 26 October 2017.
- ↑ 3.0 3.1 "Doreen Mantle, Olivier-winning actress who found fame as Mrs Warboys in One Foot in the Grave – obituary". The Telegraph. 11 August 2023. Retrieved 11 August 2023.
- ↑ "Remarkable Highgate Women" (PDF). p.13. Highgate Literary and Scientific Institution. Retrieved 11 February 2021.
- ↑ Wyllie, Rosalind (2019). "A Woman of Purpose: The inspirational Doreen Mantle on life in her 90's". Age Matters, p. 6-7. Age UK. Retrieved 8 February 2021.
- ↑ 6.0 6.1 Hayward, Anthony (11 August 2023). "Doreen Mantle obituary". The Guardian.
- ↑ https://hlsi.net/wp-content/uploads/2020/06/Remarkable-Highgate-Women.pdf
Hanyoyin Hadi na waje
gyara sashe- Doreen Mantle on IMDb
- Doreen Mantle at the British Film Institute
- Samfuri:British Comedy Guide
- Samfuri:Discogs artist
Samfuri:OlivierAward PlayActress SupportingPerformance 1976–2000