Donga Karamar hukuma ce, kuma takasance daya daga cikin Kananan hukumomin da suke a jihar Taraba wadda ke a shiyar Arewa maso Gabas a kasar Nijeriya.

Donga

Wuri
Map
 7°33′N 10°17′E / 7.55°N 10.28°E / 7.55; 10.28
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaTaraba state
Labarin ƙasa
Yawan fili 3,121 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.