Domingos Emanuel da Silva Bonifácio a.k.a Beny (an haife shi ranar 28 ga watan Oktoban 1984) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon kwando ne na Angola. Na 189 cm da 76 kg (fam 168), yana wasa azaman mai tsaro.

Domingos Bonifácio
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Angola
Suna Domingos
Sunan dangi Bonifacio
Shekarun haihuwa 28 Oktoba 1984
Wurin haihuwa Luanda
Harsuna Portuguese language
Sana'a basketball player (en) Fassara
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya point guard (en) Fassara
Mamba na ƙungiyar wasanni Atlético Petróleos de Luanda (en) Fassara
Wasa Kwallon kwando
Participant in (en) Fassara 2010 FIBA World Championship (en) Fassara, FIBA Africa Championship 2009 (en) Fassara da 2011 FIBA Africa Championship (en) Fassara

Ya kuma wakilci babbar tawagar Angola a gasar FIBA ta Afirka ta shekarar 2009.[1] Ya sami matsakaicin maki 4.7 da kuma taimakon 1.4 daga kan benci ga Angolan, waɗanda suka ci gasar FIBA ta Afirka ta bakwai a jere kuma suka cancanci shiga gasar cin kofin duniya ta FIBA ta shekarar 2010. A baya, ya wakilci ƙaramar ƙungiyar Angola a gasar matasa ta duniya na shekarar 2003 da gasar FIBA ta Afirka ta U-20 a 2004.[2]

A halin yanzu yana taka leda a Petro Atlético a babbar gasar kwando ta Angolan BAI Basket.

Manazarta gyara sashe