Dhayendre Moodley masaniya ce a fannin kimiyyar Afirka ta Kudu kuma Mataimakiyar Farfesa a Jami'ar KwaZulu-Natal.[1]

Dhayendre Moodley
Rayuwa
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a scientist (en) Fassara
Employers Jami'ar KwaZulu-Natal
Jami'ar KwaZulu-Natal  (1 ga Yuni, 2006 -
Kyaututtuka

Ta sami haɗin gwiwar Gidauniyar Elizabeth Glaser Pediatric AIDS Foundation don yin aiki tare da John Sullivan a ɗakin gwaje-gwajensa.[1] Ita memba ce a Kwalejin Kimiyya ta Afirka ta Kudu.[2] Moodley ce ta rubuta sama da takaddun mujallu har guda 100.[3]

Dhayendre Moodley tayi bincike a fannin ilimin mata masu juna biyu tare da ƙwarewa ta musamman akan cutar HIV a fannin mata masu juna biyu.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Anderson, Rebecca J. (2014-01-24). Nevirapine and the Quest to End Pediatric AIDS (in Turanci). McFarland. ISBN 9781476613840.
  2. "Members List « ASSAf – Academy of Science of South Africa". www.assaf.co.za (in Turanci). Archived from the original on 2018-07-26. Retrieved 2017-12-10.
  3. pubmeddev. "Moodley D[Author] - PubMed - NCBI". www.ncbi.nlm.nih.gov. Retrieved 2017-12-10.
  4. "Professor Daya Moodley – University of KwaZulu-Natal". www.ukzn.ac.za. Retrieved 2020-02-11.