Désiré Ecaré (15 ga Afrilu, 1939 a Treichville, Côte d'Ivoire - Fabrairu 16, 2009 a Abidjan, Cote d'Ivoire) darektan fina-finan Ivory Coast ne.[1] Babban shirin da yayi darakta na farko shine: fllm Concerto pour un exil (Concerto for an Exile) a cikin 1968, sai A Nous Deux, Faransa (1970). Ya bada Umarni fim ɗin Fuskokin Mata a cikin 1985,[2] wanda ya ci lashe lambar yabo ta FIPRESCI a Cannes Film Festival. [3]

Desiré Ecaré
Rayuwa
Haihuwa Abidjan, 15 ga Afirilu, 1939
ƙasa Ivory Coast
Mutuwa Abidjan, 16 ga Faburairu, 2009
Karatu
Makaranta Institut des hautes études cinématographiques (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a darakta
IMDb nm0248310
Desiré Ecaré
Desiré Ecaré

Manazarta

gyara sashe
  1. "Cote d'Ivoire: Cinéma - Désiré Ecaré n'est plus" (in French). AllAfrica.com. 17 February 2009. Retrieved 4 June 2015.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. Canby, Vincent (1987-02-13). "FILM: 'FACES,' TWO IVORY COAST TALES". The New York Times (in Turanci). ISSN 0362-4331. Retrieved 2024-01-04.
  3. africine.org

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe
  • Curry, Ginette. Awakening African Women: The Dynamics of Change. Cambridge Scholars Press, London. January 4, 2004. [1].