Visages de femmes ( Fuskokin Mata ), fim ɗin wasan kwaikwayo ne da wasan drama da aka shirya shi a shekarar 1985 na Ivory Coast wanda Desiré Ecaré ya shirya kuma ya samar da shi a Films de la Lagune.[1] Fim ɗin ya fito da Albertine N'Guessan a matsayin jagora yayin da Sidiki Bakaba, Kouadou Brou, Eugénie Cissé-Roland da Véronique Mahilé suka taka rawar gani. Fim ɗin ya ta'allaka ne a kan Mrs. Congas, wacce ke sana'ar bushashshen kifi a wani birni da ke bakin teku da kuma gwagwarmayar da ta yi na rayuwa tare da 'ya'yanta guda biyu a tsakanin mazajen birni.[2]

Visages de femmes
Asali
Lokacin bugawa 1985
Asalin harshe Faransanci
Ƙasar asali Ivory Coast
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara da comedy film (en) Fassara
During 105 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Desiré Ecaré
Marubin wasannin kwaykwayo Desiré Ecaré
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Desiré Ecaré
Director of photography (en) Fassara Dominique Gentil (en) Fassara
François Migeat (en) Fassara
External links

Fim ɗin ya fito na farko a ranar 26 ga watan Yuni 1985 a Faransa. Fim ɗin ya sami ra'ayoyi daban-daban daga masu suka kuma an nuna shi a cikin bukukuwan fina-finai da yawa. An nuna fim ɗin a 24th International Critics' Week (24e Semaine de la Critique).[3] Daga baya, fim ɗin ya lashe lambar yabo ta International Federation of Critics Film (FIPRESCI) a 1985 Cannes Film Festival. A wannan shekarar, an kuma zaɓi fim ɗin a bada lambar yabo ta Golden Charybdis a bikin fina-finai na ƙasa da ƙasa na Taormina.[4] In the same year, the film was also nominated for the Golden Charybdis Award at the Taormina International Film Festival.[5]

'Yan wasa

gyara sashe
  • Albertine N'Guessan a matsayin Mrs. Congas
  • Sidiki Bakaba a matsayin Koiassi
  • Kouadou Brou a matsayin Brou
  • Eugénie Cissé-Roland a matsayin Mai siyar da Kifi
  • Véronique Mahilé
  • Carmen Levry
  • Anny Brigitte
  • Alexis Leache
  • Victor Couzyn
  • Fatu Fatu
  • Traore Siriki
  • Désiré Bamba

Manazarta

gyara sashe
  1. "Faces of Women by Désiré Écaré on VoD - LaCinetek". 1985. Retrieved 2021-10-10.[permanent dead link]
  2. "Faces of Women / Visages de Femmes - African Film Festival, Inc" (in Turanci). Retrieved 2021-10-10.
  3. "24e Selecion de la Semaine de la Critique - 1985". archives.semainedelacritique.com. Retrieved 12 June 2017.
  4. Harmetz, Aljean (9 May 1985). "Strong U.S. Presence at 38th Cannes Festival". The New York Times. Retrieved 25 May 2017.
  5. "Visages de femmes - accolades". Retrieved 2021-10-10.