Denis Goavec (an haife shi ranar 15 ga watan Satumban 1957) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Faransa mai ritaya kuma daga baya manaja. [1] [2]

Denis Goavec
Rayuwa
Haihuwa Toulon, 15 Satumba 1957 (66 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
ES Viry-Châtillon (en) Fassara1976-1977
  Stade Brestois 29 (en) Fassara1977-1980
Blois Football 41 (en) Fassara1980-1982
  FC Montceau (en) Fassara1982-1988
Stade Briochin (en) Fassara1988-1992
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe