Demba Seck[1][2][3] haifaffen 10 ga watan Fabrairu ne a shekarar 2001 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Senegal wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba don ƙungiyar kwallon kafar Torino a Serie A na Italiya da ke yankinkuma

Demba Seck
Rayuwa
Haihuwa Ziguinchor (en) Fassara, 10 ga Faburairu, 2001 (23 shekaru)
ƙasa Senegal
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.9 m

turai ƙun giyar ƙwallon ƙafa ta Senegal. [4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe