Delta North

majalisar dattawa a Najeriya

Yankin shiyar Sanata Delta ta arewaci ta ƙunshi kananan hukumomi tara watau Aniocha North, Aniocha South, Ika North East, Ika South, Nndokwa East, Nndokwa West, Oshimili South, Oshimili North and Ukwuani. Wakilin Delta ta Arewa a yanzu shine Peter Nwaoboshi na jam'iyyar People's Democratic Party, wato PDP.

Delta North
senatorial district of Nigeria (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaDelta
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe