Dele Gboluga Ikengboju (an haife shi 23 ga Yuni 1967) masanin harhada magunguna ne kuma ɗan siyasa[1] wanda ya yi aiki a matsayin ɗan Majalisar Wakilai ta Tarayyar Najeriya, mai wakiltar mazabar Okitipupa/Irele daga 2019 zuwa 2023.

Dele Gboluga Ikengboju
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 -
District: Okitipupa/Irele
Rayuwa
Haihuwa 23 ga Yuni, 1967 (56 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Mamba house of representatives (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. dailytrust (24 February 2019). "2019 Elections: INEC Declares PDP Candidate Winner Of Okitipupa/Irele Federal Constituency". Retrieved December 23, 2023.