Dede One Day
Dede One Day (an haife shi Peter Onwuzurike Onyehidelam ; ya mutu 14 Disamba 2015) ɗan wasan barkwanci ne kuma ɗan wasan kwaikwayo na Najeriya.[1]
Dede One Day | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Aba, |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | 14 Disamba 2015 |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
Rayuwa
gyara sasheDede One Day ɗan asalin Umuagwuru Mbieri ne a jihar Imo amma an haife shi kuma ya girma a Aba, wani gari a jihar Abia, Najeriya. Sana'ar sa ta taka rawar gani a kan fitowar sa na wasan barkwanci na Laugh With Me.[2][3]
Mutuwa
gyara sasheDede One Day ya rasu ne da sanyin safiyar ranar 14 ga watan Disamba 2015 bayan da ya fadi kasa a lokacin da yake yin wani biki a Aba, sakamakon fama da cutar hawan jini.[4][5]
Finafinan da yayi
gyara sashe- Keke Sojoji
- Iron Pant
Ma'aikacin gawawwaki
- Corporate Beggars
- My Class Mate
- Professional Beggars
- Village Musicians
- Senior Officer
- Joseph Oro Nro
- Village lawyer
- Shoe shiner
Manazarta
gyara sashe- ↑ Njoku, Benjamin (13 February 2016). "Imo AGN holds candle night for Dede-One-Day". Vanguard Newspaper. Retrieved 25 April 2016.
- ↑ "Brief Profile/Biography/History Of Nollywood Comic Star Peter Onwuzurike known as "Dede one day"". Daily Mail Nigeria. 14 December 2016. Archived from the original on 19 April 2016. Retrieved 25 April 2016.
- ↑ Peace, Okechukwu (15 December 2016). "Dede One Day: How Nollywood Actor Collapsed On Stage And Died Hours Later". Entertainment Express. Retrieved 25 April 2016.
- ↑ Godwin, Ameh Comrade (5 January 2016). "Nollywood actor, Dede One Day to be buried February 13". Daily Post. Retrieved 25 April 2016.
- ↑ Egbo, Vwovwe (14 December 2015). "Ded One Day:Popular comic actor reported dead after performance at event". Pulse Nigeria. Retrieved 25 April 2016.