Debo Adeyewa
Debo Adeyewa malami ne dan Najeriya, mai gudanarwa kuma marubuci. Ya kasance tsohon mataimakin shugaban jami'ar Redeemer's Nigeria. Ya yi nasarar mayar da Jami'ar zuwa matsayinta na dindindin.[1]
Debo Adeyewa | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Osun, |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Obafemi Awolowo |
Sana'a | |
Sana'a | Malami, administrator (en) da author (en) |
Manazarta gyara sashe
- ↑ "Redeemer's University VC, Debo Adeyewa, reveals lasting solution to ASUU strike'". dailypost.ng. 25 August 2017. Retrieved 28 November 2017.